Kotu ta hana yin zaɓen ƙananan hukumomin Kano
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da Hukumar Zaben Jihar Kano daga gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi. ...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da Hukumar Zaben Jihar Kano daga gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi. ...
Bayan daurin shekaru biyar kan laifin barbar cin hanci, tsohon ɗan Majalisar Wakilai Faruk Lawan ya fito daga Gidan Yarin Kuje ...
Kungiyar ƙwallon kafa ta El-Kanemi Warriors da ke Maiduguri ta doke Enyimba da ci ɗaya mai ban haushi ...
A halin yanzu yankuna a Arewacin Nijeriya suna cikin duhu, sakamakon lalacewar babban layin da ke kai lantarki zuwa yankin. ...
Matatar Ɗangote na shirin janye ƙarar da ta shigar na neman diyyar Naira biliyan 100 daga hukumar kula da kasuwancin man fetur (NMDPRA) da NNPC ...