Headlines

Sojojin Nijar sun kama dan ta’adda Baleri, uban gidan Bello Turji

Sojojin Nijar sun kama dan ta’adda Baleri, uban gidan Bello Turji

An kama Baleri wanda mai gidan Bello Turji ne a lokacin da shi da yaransa ke shirin kai hari a yankin Maradi da ke Jamhuriyar Nijar ...

An kama barauniyar jariri dan wata daya

An kama barauniyar jariri dan wata daya

Wata mata mai shekara 21 ta faɗa komar ’yan sanda sakamakon zargin ta da sace wani jinjiri dan wata guda da haihuwa.  Kakakin rundunar ’yan sandan Jih ...

Shugaban Karamar Hukumar Kala Balge Ya Koma Gida Bayan Shekara 10

Shugaban Karamar Hukumar Kala Balge Ya Koma Gida Bayan Shekara 10

Shugaban Karamar Hukumar Kala Balge na yanzu, Ajid Musa Ajid, ya koma Rann Hedikwatar yankin  bayan shafe shekaru 10 da ya yi kaura a sakamakon rikici ...

An kai saurayi kurkuku kan cizon mace a lebe

An kai saurayi kurkuku kan cizon mace a lebe

Matashi ya gantsara wa wata mata cizo a yayin wata takaddama ...

Matasa sun kori sarki daga fada

Matasa sun kori sarki daga fada

Wasu fusatattun matasa sun kori sarkin garinsu daga fadarsa sakamakon zargin sa da kin yin abin da ya dace a matsayinsa na sarki mai martaba. Fusatatt ...