Headlines

’Yan ta’adda sun aika mutane 26 lahira a Kastina

’Yan ta’adda sun aika mutane 26 lahira a Kastina

’Yan sanda sun tabbatar cewa an kashe mutane 11 a kauyen Unguwar Lamido da ke yankin Karamar Hukumar Bakori ...

Jirgin Kasan Abuja-Kaduna ya yi hatsari a cikin daji

Jirgin Kasan Abuja-Kaduna ya yi hatsari a cikin daji

Sawun farko na jirgin ya yi hatsari a dokar daji inda wasu taragoginsa suka sauka daga kan layin dogo ...

Akwai barazanar kai wa Majalisar Kano hari —’Yan Sanda

Akwai barazanar kai wa Majalisar Kano hari —’Yan Sanda

’Yan sanda sun lashi takobin casa duk masu neman hana zaune tsaye a kan dambarwar rushe sabbin masautun Jihar Kano ...

Rikicin Masarautu: Gwamnatin Kano ta ba wa Ribadu hakuri

Rikicin Masarautu: Gwamnatin Kano ta ba wa Ribadu hakuri

Gwamnatin Kano ta bukaci Shugaba Tinubu ya sa baki kan dambarwar masarautun jihar mai cike da rudani ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Haddasa Dambarwar Sarauta A Kano

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Haddasa Dambarwar Sarauta A Kano

Gwamna Abba ya sanya hannu kan dokar da ta soke sabbin masarautun da Ganduje ya kirkira shekara hudu baya. ...