Headlines

Ododo ya rantsar da sabbin shugabannin ƙananan hukumomi a Kogi

Ododo ya rantsar da sabbin shugabannin ƙananan hukumomi a Kogi

Gwamnan ya buƙaci sabbin shugabannin su mayar da hankali wajen yi wa al’umma hidima. ...

Yi wa ilimi hidima yana faranta min rai — Kwankwaso

Yi wa ilimi hidima yana faranta min rai — Kwankwaso

Tsohon gwamnan na Kano, ya ce zai ci gaba da yi wa ɓangarem ilimi hidima. ...

An horar da mata 300 sana’o’in dogaro da kai a Yobe

An horar da mata 300 sana’o’in dogaro da kai a Yobe

An buƙaci matan da su jajirce wajen cin moriyar sana’o’in da aka koya musu. ...

An kama ’yar shekara 54 kan safarar makamai a Yobe

An kama ’yar shekara 54 kan safarar makamai a Yobe

’Yan sanda sun kama wata mata mai shekeru 54 kan da harsasai 350 a Jihar Yobe. ...

Karfe 11 za a yi Jana’izar Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Zazzau

Karfe 11 za a yi Jana’izar Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Zazzau

Da misalin karfe 11 na safiyar Litinin za a yi jana’izar Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Zazzau, Malam Ibrahim Shehu Idris ...