Headlines

Mahaifi ya tsere bayan jikkata kananan ’ya’yansa

Mahaifi ya tsere bayan jikkata kananan ’ya’yansa

’Yan sanda suna farautar wani magidanci da yawa ’ya’yansa ’yan makarantar firamare duka tare da ji musu munanan ruanuka. ...

DSS ta sauke Babban Jami’in Tsaron Tinubu

DSS ta sauke Babban Jami’in Tsaron Tinubu

Hukumar tsaro ta DSS ta janye Adegboyega Fasasi, Babban Dogarin Shugaban Kasa daga Fadar Aso Rock ...

Taoreed Lagbaja: Shin Shugaban Sojin Ƙasan Najeriya ya mutu?

Taoreed Lagbaja: Shin Shugaban Sojin Ƙasan Najeriya ya mutu?

Hedikwatar Sojin Ƙasa ta Nijeriya ta ƙaryata labarin mutuwar Babban Hafsan Rundunar, Laftanar-Janar Taoreed Lagabja ...

An yi garkuwa da Kodinetan Hukumar Albashi ta Ƙasa a Zamfara

An yi garkuwa da Kodinetan Hukumar Albashi ta Ƙasa a Zamfara

’Yan bindiga sun yi garkuwa da Kodinetan Hukumar Tsara Albashi ta Ƙasa a Jihar Zamfara, Alhaji Bashir Abara Gummi tare da wasu matafiya a kan babbar h ...

NAJERIYA A YAU: Shin Sai Da Kuɗi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

NAJERIYA A YAU: Shin Sai Da Kuɗi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba a kan irin abincin da mutane za su iya ci da kuɗi ƙalilan kuma su samu abin da suke buƙata. ...