Headlines

Mafi karancin albashin 54,000 raunin hankali ne —’Yan kwadago

Mafi karancin albashin 54,000 raunin hankali ne —’Yan kwadago

Kungiyar kwadago ta kekashe kasa cewa N615,000 ne za ta amince da shi a matsayin mafi karancin albashi, don haka tayin N54,000 wasa da hankali ne ...

Gwamnati ta gabatar da N54,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi

Gwamnati ta gabatar da N54,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi

A yanzu gwamnatin tarayya ta gabatar da ƙudirin Naira 54,000, ...

Yakin aiki: Ba gudu ba ja da baya —Kungiyoyin Kwadago

Yakin aiki: Ba gudu ba ja da baya —Kungiyoyin Kwadago

Mambobin gamayyar kungiyoyin Ƙwadago ta Najeriya sun sake jaddada cewa ba za su ci gaba da lamuntar jan kafa wurin tabbatar da mafi ƙarancin albashi b ...

Tinubu ya jajanta mutuwar wadanda aka cinna wa wuta a masallaci a Kano

Tinubu ya jajanta mutuwar wadanda aka cinna wa wuta a masallaci a Kano

Tinubu ya bai wa jami’an tsaro umarnin gudanar da bincike, domin matashin ya girbi abin da ya shuka. ...

Hayaƙin janareta ya kashe dalibai 7 a Bayelsa

Hayaƙin janareta ya kashe dalibai 7 a Bayelsa

Ma’aikatan da ke cikin ɗakin suna yin aiki har tsakar dare, bayan sun kunna janareta saboda rashin wutar lantarki. ...