Hayaƙin janareta ya kashe dalibai 7 a Bayelsa
Ma’aikatan da ke cikin ɗakin suna yin aiki har tsakar dare, bayan sun kunna janareta saboda rashin wutar lantarki. ...
Ma’aikatan da ke cikin ɗakin suna yin aiki har tsakar dare, bayan sun kunna janareta saboda rashin wutar lantarki. ...
An dai jima magoya bayan siyasar Kwankwasiyya suna neman a dawo da Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II kan kujerar Sarkin Kano ...
Kroos zai buga wasansa na karshe a Gasar Zakarun Turai, wanda za a yi tsakanin Real Madrid da Dortmund, sannan ya wakilci kasarsa Jamus a Gasar Nahiya ...
Shugaban Kungiyar Malamai ta Najeriya (NUT) reshen Borno, Kwamred Garba Zali, ya bayyana damuwarsa kan yadda ake biyan wasu malamai albashin N7,000 a ...
Masu garkuwa da mutane da ake neman su ruwa a jallo sun yi wa sojoji tayin cin hancin miliyoyin Naira, amma sojoji suka damke su ...