Mahara sun kashe mutane 40 a Filato
Wadanda aka kashe sun hada da ’yan banga a kauyen Zurak da ke Gundumar Bashar a Karamar Hukumar Wase. ...
Wadanda aka kashe sun hada da ’yan banga a kauyen Zurak da ke Gundumar Bashar a Karamar Hukumar Wase. ...
’Yan bindiga na neman miyagun kwayoyi da kayan abinci da kudi Naira miliyan 30 kafin su sako yara uku ’yan gida daya da suka sace a Kaduna ...
Rundunar Sojin Najeriya ta daya da ke jihar Kaduna, ta ce dakarunta sun kashe wasu ’yan bindiga guda bakwai. Rundunar ta ce ta yi nasarar kwato makama ...
Mutum daya na samun kulawa a asibiti sakamakon raunin harbi a yayin musayar wuta ...
An kama asibitin da laifin neman a biya shi kudaden ayyukan da bai gudanar ba. ...