Headlines

Abba ya bai wa Sarkin Gaya sandar mulki

Abba ya bai wa Sarkin Gaya sandar mulki

Bikin miƙa sandar ya samu halartar manyan baƙi daga ciki da wajen ƙasar nan. ...

Na taɓa zama kurma ban sani ba — Obasanjo

Na taɓa zama kurma ban sani ba — Obasanjo

Tsohon shugaban ya ce ya samu matsala da jin sauti amma ba tare da ya gane ba. ...

Matasa 3 sun shiga hannu kan aikata fashi a Gombe

Matasa 3 sun shiga hannu kan aikata fashi a Gombe

Waɗanda ake zargin sun amsa aikata laifin sa ake zargin su da shi. ...

Shettima zai wakilci Najeriya a taron CHOGM na 2024

Shettima zai wakilci Najeriya a taron CHOGM na 2024

Shugaba Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, ya wakilci Najeriya a taron kashashe rainon Ingila (CHOGM) na 2024. ...

Victor Boniface ya yi hatsarin mota a Jamus

Victor Boniface ya yi hatsarin mota a Jamus

Dan wasan gaban Nijeriya da kungiyar kwallom kafa ta Leverkusen, Victor Boniface ya yi hatsarin mota a ƙasar Jamus ...