’Yan ta’adda sun hallaka ɗan shekara 53 a Katsina
A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin jeji. ...
A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin jeji. ...
“Waɗanda suka karɓi taliya da atamfofi don kawo wannan gwamnati suna jin zafinta fiye da kowa. ...
Kawo yanzu ba a san waɗanda suka kashe shugaban cibiyar ba. ...
“Za mu iya cim ma wannan buri ne idan sarakunan Hausawan da shugabannin ƙungiyoyi da malamanmu suka haɗa kai. ...
Makiyayan, sun roƙi hukumomin gwamnati da su binciki lamarin tare da ɗaukar mataki kan waɗanda ake zargin. ...