Tinubu da Shettima za su fara biyan kudin ajiye abin hawa
Gwamnati na asarar sama da kashi 82 cikin 100 na kuɗaɗen shigar da ya kamata ta samu daga e-tags da ke bada damar shiga tashoshin jiragen sama. ...
Gwamnati na asarar sama da kashi 82 cikin 100 na kuɗaɗen shigar da ya kamata ta samu daga e-tags da ke bada damar shiga tashoshin jiragen sama. ...
An ƙaddamar da kwamitocin shari’a guda biyu da suke gudanar da bincike kan almubazzaranci da dukiyar jama’a, ...
Shugaban kungiyar Jama’atu a Jihar Gombe, Injiniya Salisu Muhammad Gombe ne ya bada sanarwar hakan ...
Tahir Baga na sahun farko da suka kafa kungiyar Boko Haram a Maiduguri kafin su shige Dajin Sambisa tare da irin su Abubakar Shekaru, Mamman Nur, Khal ...
Mazauna yankin sun ce ‘yan bindigar sun kai harin ne da yamma inda suka yi ta harbin kan mai uwa da wabi, inda suka kashe mutum 11 ...