An ceto karin daliban jami’ar Kogi 6
Gwamnatin Kogi ta ce an sake kubutar da wasu dalibai shida daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su daga Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara a ...
Gwamnatin Kogi ta ce an sake kubutar da wasu dalibai shida daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su daga Jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara a ...
Jami’an DSS sun yi watsi da gargadin alkali inda suka kai samame harabar Babbar Kotun Jihar Ogun, suka kama wasu mutane da ake tuhuma ...
‘Dan kunar bakin waken’ ya nemi bakin ya ba shi Naira miliyan 100, ko ya tayar da bom din da ke jikinsa ...
Rundunar ’yan sanda da ke Jihar Kogi ta tabbatar da cewa dalibai 24 da aka sace a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Confluence da ke Osara a Karamar ...
Murabus din Manjo Harrison Mann ya kara yawan manyan sojoji da jami’an gwamnatin Amurka farar hula da suka ajiye aiki domin nuna goyon bayansu ...