Headlines

Bakuwar cuta ta kashe mutane 13 a Zamfara

Bakuwar cuta ta kashe mutane 13 a Zamfara

Akalla mutane 500 sun kamu da bakuwar cutar a Zamfara da Sakkwato ...

Kasuwar Panteka ta Kaduna ta samu lasisin koyar da sana’o’i —NBTE

Kasuwar Panteka ta Kaduna ta samu lasisin koyar da sana’o’i —NBTE

Da takardar shaidar NSQ wadanda suka kammala koyon aiki a kasuwar Panteka za su iya samun aiki a kowane matakin gwamnati da ma a kasashen waje ...

Wike zai rushe shaguna 500 cikin awa 24 a Abuja

Wike zai rushe shaguna 500 cikin awa 24 a Abuja

FCDA ta ba wa masu shaguna a kan titin Karmo zuwa Dei-Dei awa 24 su kwashe kayansu za ta yi rusau ...

Babu Dalilin Ci Gaba Da Rabon Tallafin Abinci —Gwamnan Gombe

Babu Dalilin Ci Gaba Da Rabon Tallafin Abinci —Gwamnan Gombe

Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya ce, duk wanda ba zai yi noma ba ya hakura ...

An yi garkuwa da ma’aikatan simintin Dangote

An yi garkuwa da ma’aikatan simintin Dangote

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatam kamfanin simintin Dangote bayan sun taso daga wurin aiki a Jihar Edo. ...