Hotuna: Yadda zanga-zangar karin kudin lantarki ta gudana
NLC ta jagoranci zanga-zanga da rufe cibiyoyin hukuma da kamfanonin rarraba lantarki da zummar matsa musu su soke karin kudin wuta a Najeriya ...
NLC ta jagoranci zanga-zanga da rufe cibiyoyin hukuma da kamfanonin rarraba lantarki da zummar matsa musu su soke karin kudin wuta a Najeriya ...
Kungiyar ƙwadago ta rufe ofisoshin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) da na kamfanonin rarraba wutar domin nuna adawa da karin kuɗin da aka yi wa ’yan Naje ...
Babbar kotun Abuja da ke zamanta a Gwagwalada ta kama wata mai ’ya’ya biyar da laifin damfarar jama’a ta hanyar amfani da sa hannu irin na tsoho ...
Wani tsoho da shekara 61 zai yi zaman kaso na tsawon shekaru biyu sakamakon kama shi da hodar ibilis a Kano. Lauya mai kare tsohon ya ce wannan ne kar ...
Sojoji sun ceto mutane 17 da aka sace a Karamar Hukumar Batsari ta jihar Katsina. ...