Headlines

An kashe makiyaya 2 da shanu 150 a sabon hari a Filato

An kashe makiyaya 2 da shanu 150 a sabon hari a Filato

A duk lokacin da aka kai mana hari, sai jami’an tsaro su nemi mu kwantar da hankalinmu. ...

‘Yan bindiga sun sace ɗalibai 9 a Jami’ar Kogi

‘Yan bindiga sun sace ɗalibai 9 a Jami’ar Kogi

‘Yan bindigar sun kai farmaki a jami’ar ne da dare yayin da ɗaliban ke karatun jarabawa. ...

Kwastam ta kama jirage marasa matuƙa 148 a Legas

Kwastam ta kama jirage marasa matuƙa 148 a Legas

An kuma kama jabun dalar Amurka miliyan daya da dubu dari biyu da hamsin a filin jirgin saman Legas. ...

Sojoji Sun Mika ’Yar Chibok Da Aka Ceto Da Yara 3 Ga Gwamnatin Borno

Sojoji Sun Mika ’Yar Chibok Da Aka Ceto Da Yara 3 Ga Gwamnatin Borno

Rundunar sojin Najeriya ta mika Lydia Simon ’yar makarantar Chibok da aka ceto tare da ’ya’yanta uku ga Gwamnatin Borno domin mika ta ga iyalenta. Kwa ...

Dan Majalisar Tarayyar Jigawa ya rasu

Dan Majalisar Tarayyar Jigawa ya rasu

Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya. ...