Headlines

Gobara ta kashe miji da matarsa a Kano

Gobara ta kashe miji da matarsa a Kano

Muhammad da matarsa Fatima, hayaƙin ne ya hana su fita, an kuɓutar da su a sume da raunin ƙuna a wasu sassan jikinsu, daga baya kuma aka tabbatar da m ...

HOTUNA: Bikin Ranar Shan Fura ta Duniya

HOTUNA: Bikin Ranar Shan Fura ta Duniya

Kalli hotunan yadda aka gudanar da bikin Ranar Shan Fura ta Duniya a tarihi. ...

Tinubu ya naɗa sabon shugaban Hukumar gidan gyaran hali ta Nijeriya

Tinubu ya naɗa sabon shugaban Hukumar gidan gyaran hali ta Nijeriya

Naɗin nasa ya biyo bayan ƙarewar wa’adin Shugaban Hukumar na yanzu, Haliru Nababa. ...

Kotu ta ba da belin Yahaya Bello kan N500m

Kotu ta ba da belin Yahaya Bello kan N500m

Babbar Kotun Tarayya ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello a kan Naira miliyan 500 a shari’ar zargin sa da karkatar da Naira ...

Ba mu tsige Lamiɗon Adamawa ba —Majalisar

Ba mu tsige Lamiɗon Adamawa ba —Majalisar

Majalisar ta ce sabuwar dokar masarautun ba ta taɓa matsayin Lamiɗon Adamawa na Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya na Jihar ba ...