Headlines

Atiku ya soki tafiyar Tinubu Birtaniya ana tsaka da alhinin harin Maiduguri

Atiku ya soki tafiyar Tinubu Birtaniya ana tsaka da alhinin harin Maiduguri

Atiku ya ce ya dace Sarki Charles III ya san baƙonsa ya bar wasu sabbin ƙaburbura da matan da ke kuka saboda mutuwar mazajensu. ...

Gwamnan Katsina na cikin tawagar da suka raka Tinubu ziyarar aiki Birtaniya

Gwamnan Katsina na cikin tawagar da suka raka Tinubu ziyarar aiki Birtaniya

Ziyarar dai za ta ɗauki tsawon kwanaki biyu ne, wanda ake sa ran Tinubu zai samu tarba mai kyau. ...

Harin ’yan bindiga ya yi ajalin mutum 15 a Katsina

Harin ’yan bindiga ya yi ajalin mutum 15 a Katsina

Kakakin ’yan sandan jihar, Abubakar Sadiq Aliyu, ya ce an samu nasarar cafke mutane uku da ake zargin suna da hannu a harin, ...

Shugaban Hukumar Yaƙi da Ta’addanci na Amurka ya ajiye aiki saboda rashin goyon bayan yaƙin Iran

Shugaban Hukumar Yaƙi da Ta’addanci na Amurka ya ajiye aiki saboda rashin goyon bayan yaƙin Iran

Iran ba ta barazana ga ƙasarmu, kuma a bayyane take cewa mu ne muka fara wannan yaƙi saboda matsin lamba daga Isra’ila. ...

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun hutun ƙaramar sallah

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun hutun ƙaramar sallah

An yi kira ga Musulmi da su yi riƙo da kyawawan halaye da kamar kyautatawa, nuna soyayya, haƙuri, juriya da kuma zaman lafiya. ...