Headlines

Dan shekara 71 ya dirka wa ’yar masu haya a gidansa ciki

Dan shekara 71 ya dirka wa ’yar masu haya a gidansa ciki

Sakamakon gwajin ya nuna ba wannan ne karon farko ba, domin kuwa yarinyar na dauke da cikin makonni shida ...

Kotu ta halasta wa ’yan Kasuwar Sabon Gari shagunansu

Kotu ta halasta wa ’yan Kasuwar Sabon Gari shagunansu

Kotun ta umarci hukumar gudanarwar kasuwar Sabon Gari su biya diyyar N200,000 ga ’yan kasuwar saboda bata musu lokaci da suka yi. ...

Za a kai Hadi Sirika gidan yari idan… —Kotu

Za a kai Hadi Sirika gidan yari idan… —Kotu

Kotu ta ba umarnin tsare su Hadi Sirika a gidan yari idan ba su cika sharudan beli ba ...

Matsafa sun yanke mazakutar dan shekara 2 a Neja

Matsafa sun yanke mazakutar dan shekara 2 a Neja

Wasu da ake zargin matsafa ne sun gutsure mazakutar wani yaro domin hada layar bata a garin Pandogari da ke Karamar Hukumar Rafi a Jihar Neja.  ...

Yadda motoci suka ta yi ajalin mutane 295 a wata 3 a 2024

Yadda motoci suka ta yi ajalin mutane 295 a wata 3 a 2024

Aminiya ta gano cewa akalla mutane 295 ne suka bakunci kiyama sanadiyyar hatsarin mota a watanni uku na farkon wannan shekarar. Duk da cewa Hukumar Ki ...