Headlines

An rage kudin wutar lantarki a Najeriya

An rage kudin wutar lantarki a Najeriya

NERC ta sanar da rage kudin mita data na Band A daga Naira 225 zuwa N206. ...

Gwamnan Kano ya ba da umarnin biyan masu sharar titi haƙƙoƙinsu

Gwamnan Kano ya ba da umarnin biyan masu sharar titi haƙƙoƙinsu

Bayan shan ce-ce-ku-ce kan zargin masu shara a Jihar Kano na cewa gwamnatin ta riƙe musu alawus ɗinsu, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin a biya ...

Sun yi wa wata tsirara suka yada bidiyon a soshial midiya

Sun yi wa wata tsirara suka yada bidiyon a soshial midiya

Sun zuba mata barkono a al’aura kan zargin sata sannan suka yada bidiyon abin da suka yi a kafofin sada zumunta ...

Gidan Malam Shekarau ya yi gobara

Gidan Malam Shekarau ya yi gobara

Dakuna 10 da dukiyoyi sun kone a gobarar gidan tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da ke unguwar Mundubawa ...

Lokacin mara wa Tinubu baya ya yi — Ilyasu Kwankwaso

Lokacin mara wa Tinubu baya ya yi — Ilyasu Kwankwaso

Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana hanyoyin da za a bi domin Arewa ta amfana da mulkin Tinubu ...