Headlines

Yadda horon da muka sha a makarantu ya daidaita mana rayuwa—Tsofaffin dalibai

Yadda horon da muka sha a makarantu ya daidaita mana rayuwa—Tsofaffin dalibai

Ita makarantar kwana ma gaba daya wuri ne da yaro ko ɗalibi ke samun tarbiyyar rayuwa ta kowace fuska. ...

An ƙaddamar da littafin magance matsalolin auren dole a Idi-Araba

An ƙaddamar da littafin magance matsalolin auren dole a Idi-Araba

Littafin mai taken ‘Wanda nake so zan aura’ Garba Ahmed Idris, haifaffen Idi-Araba ya wallafa domin warware matsalolin auren dole. ...

Hausawa ’yan APC sun tsallake rijiya da baya a ranar zaɓe a Ibadan

Hausawa ’yan APC sun tsallake rijiya da baya a ranar zaɓe a Ibadan

Gwamna Makinde ya taya dukkan shugabannin kananan hukumomi 33 da kansilolinsu murnar lashe wannan zaɓe. ...

Yadda waƙar Rarara ta ɗaga darajar Fatima Mai Zogale

Yadda waƙar Rarara ta ɗaga darajar Fatima Mai Zogale

Kafin wakar ta Fatima Mai Zogale, ya yi wakar Maryama kimanin mako takwas da suka gabata. ...

Babu wani shirin mayar da Nijeriya tsarin jam’iyya ɗaya — APC

Babu wani shirin mayar da Nijeriya tsarin jam’iyya ɗaya — APC

Za mu tabbatar da ci gaba da gina jam’iyyar tamu domin ta ci gaba da cin zabe a kowane lokaci. ...