Headlines

Yadda fasinjoji suka ceto yara 5 da ‘wata ‘yar sanda’ ta sato daga Sakkwato

Yadda fasinjoji suka ceto yara 5 da ‘wata ‘yar sanda’ ta sato daga Sakkwato

An bukaci hukumomin Jihar Sakkwato su bi diddigin lamarin don ceto yaran. ...

’Yan bindiga sun yi wa dagaci yankan rago a Kaduna

’Yan bindiga sun yi wa dagaci yankan rago a Kaduna

Kansilan Dandamisa, Alhaji Aminu Sani Marke, ya ce an gaza gano gawar dagacin saboda gidan ya ƙone ƙurmus. ...

Ƙarin Albashi: Gwamnati da ’yan ƙwadago sun sa zare

Ƙarin Albashi: Gwamnati da ’yan ƙwadago sun sa zare

A Jihar Borno akwai ma’aikatan da ake biya albashin Naira 7,000 duk wata. ...

Cutar ƙyanda ta laƙume rayuka 42 a Adamawa

Cutar ƙyanda ta laƙume rayuka 42 a Adamawa

Cutar ƙyanda ta ɓarke a unguwanni 8 a Mubi da kuma unguwanni 7 a Gombi. ...

Ma’aikatan jinya sun koka kan rashin albashin watanni 8 a Kaduna

Ma’aikatan jinya sun koka kan rashin albashin watanni 8 a Kaduna

An ba mu albashin watanni uku amma na sauran watanni takwas sun maƙale. ...