Headlines

Kotu ta dakatar da NERC da KEDCO daga ƙarin kuɗin wutar lantarki

Kotu ta dakatar da NERC da KEDCO daga ƙarin kuɗin wutar lantarki

An kuma hana NERC da KEDCO daga tsoratarwa ko barazanar katse wa abokan hulɗarsu wutar lantarkin. ...

Yaƙin Gaza: Turkiyya ta dakatar da harkokin kasuwanci da Isra’ila

Yaƙin Gaza: Turkiyya ta dakatar da harkokin kasuwanci da Isra’ila

Kasashen biyu na da hulɗar cinikayya da ta kai Dala biliyan 6.8 a shekarar 2023. ...

Ta kai gawar wani ya sa hannu ta samu lamuni a banki

Ta kai gawar wani ya sa hannu ta samu lamuni a banki

A zahiri bai nuna alamun yana dai rai ba, amma Vieira Nunes ta ci gaba da gaya wa ma’aikatan cewa dattijon ya yi shiru ne kawai. ...

Abin da mutanen Tudun Biri ke so bayan an kama sojoji da laifi

Abin da mutanen Tudun Biri ke so bayan an kama sojoji da laifi

Jama’ar kauyen Tudun Biri da jirgin sojojin Najeriya ya yi wa ’yan uwansu luguden wuta a wurin taron Maulidi sun buƙaci a tabbatar da an hukunta ...

’Yan Bindiga Sun Sace Dagattai 2 A Kaduna

’Yan Bindiga Sun Sace Dagattai 2 A Kaduna

Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa an sace dagattai biyu da ke kan hanyarsu daga Kakangi zuwa Birnin-Gwari. ’Yan bindiga sun kuma kai hari a Maraban ...