Headlines

An kama wanda ya kai harin jirgin kasan Abuja-Kaduna

An kama wanda ya kai harin jirgin kasan Abuja-Kaduna

Mande yana daga cikin jagororin ’yan bindiga da suka addabi babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna ...

Albashin N615,000 shi ne abin da ya fi dacewa a Najeriya

Albashin N615,000 shi ne abin da ya fi dacewa a Najeriya

Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya ce biyan Naira 615,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi shi ne iya abin da ya fi dacewa na ...

Tubabbun ’Yan Boko Haram Sun Kai Hari Ofishin ’Yan Sanda a Borno

Tubabbun ’Yan Boko Haram Sun Kai Hari Ofishin ’Yan Sanda a Borno

Ana zargin tubabbun mayakan na Boko Haram sun tsere da wasu tsararru daga ofishin ’yan sandan ...

Matsalar Tsaro a Arewa fitina ce —CNG

Matsalar Tsaro a Arewa fitina ce —CNG

Nastura Sheriff ya ce akwai bukatar kowane mahaluki a yankin na Arewa ya bayar da gudummuwa wajen magance wannan fitina da ke addabar su. ...

An kama barawon wayan da ya caka wa budurwa wuka a Yobe

An kama barawon wayan da ya caka wa budurwa wuka a Yobe

Barawon da ya caka wa wata budurwa wuka ya kwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya fada komar ’yan sanda. ...