Headlines

Mun ba gwamnati kwana 7 ta soke karin kudin lantarki —NLC

Mun ba gwamnati kwana 7 ta soke karin kudin lantarki —NLC

Kungiyar kwadago ta ce yin karin kudin lantarki alhali ba a samun wutar yadda ya kamata tamkar yin fashi ne da tsakar rana ...

An kama mai garkuwa da mutane a Kogi

An kama mai garkuwa da mutane a Kogi

Jami’an tsaro da ’yan banga sun kama mai garkuwa da mutane a Jihar Kogi ...

NAJERIYA A YAU: “Tabbas Muna Biyan Ma’aikatan Borno Albashin N7,000”

NAJERIYA A YAU: “Tabbas Muna Biyan Ma’aikatan Borno Albashin N7,000”

Wani ma’aikaci ya ce ya shafe shekara 20 yana aiki amma ana biyanshi dubu tara a wata. ...

Muna ƙoƙarin shawo kan ƙarancin ruwan sha a Bauchi — Kwamishinan Ruwa

Muna ƙoƙarin shawo kan ƙarancin ruwan sha a Bauchi — Kwamishinan Ruwa

Gwamnatin Bauchi da Bankin Duniya sun kashe naira biliyan 23 da miliyan 500 a cikin watan Mayun 2022 domin magance matsalar ƙarancin ruwa. ...

Muna so a titsiye El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 a Kaduna — PDP

Muna so a titsiye El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 a Kaduna — PDP

PDP na ƙara jaddada manufarta ta goyon jagoranci nagari a kowane mataki don ganin an rage wa ma’aikata raɗaɗi. ...