Headlines

Muhammadu Issoufu Ne Ya Kitsa Juyin Mulkin Babana —’Yar Bazoum

Muhammadu Issoufu Ne Ya Kitsa Juyin Mulkin Babana —’Yar Bazoum

’Yar hambararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, ta zargi wanda mahaifinta ya gada, Muhammadu Issoufou da kitsa juyin mulkin da sojoji suka ...

An Yi Tiyatar Ƙoda ta Saman Fata Ta Farko A Kano

An Yi Tiyatar Ƙoda ta Saman Fata Ta Farko A Kano

An gudanar da tiyatar ciwon ƙoda da yoyon fitsari ta hanyar amfani da fasahar Hasken Radiation (LASER) da ake yi ta saman fata a Asibitin Koyarwa na A ...

Mutane 22 sun jikkata a gobarar iskar gas a Legas

Mutane 22 sun jikkata a gobarar iskar gas a Legas

Hukumomi sun tabbatar cewa mutane 22 ne suka samu raununa a sakamakon gobarar iskar gas a yankin Ajegunle da ke Jihar Legas. ...

Dam Ɗin Ɗanbatta Ya Ci Ɗaliban Kwaleji

Dam Ɗin Ɗanbatta Ya Ci Ɗaliban Kwaleji

Rahotanni daga jihar Kano na tabbatar da hallakar wasu ɗalibai biyu na kwalejin koyon aikin gona ta Audu Bako da ke kusa da garin Danbatta. Ɗaliban su ...

Uba Da Ɗa Sun Hallaka Matar Aure A Edo

Uba Da Ɗa Sun Hallaka Matar Aure A Edo

Wani uba da ɗansa sun raba wata mata da duniya sanadiyyar wata hatsaniya da ta shiga tsakaninsu a Jihar Edo. Mista Philip Ayo da dansa sun yi ajalin  ...