Albashin N14m ba ya isa ta —Sanata Kalu
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce albashin Naira miliyan 14 da ake biyan shi ya yi kaɗan ...
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce albashin Naira miliyan 14 da ake biyan shi ya yi kaɗan ...
A yau sabon limamin Masallaci Abuja, ɗan ƙabilar Ibo, Farfesa Iliyasu Usman, zai fara jagorantar Sallar Juma’a a masallacin. ...
Gwamnatin Najeriya ta ƙwace aikin gyaran Titin Abuja zuwa Kaduna daga hannun kamfanin Julius Berger ta raba wa kamfanonin Ɗangote da BUA ...
Nuhu Ribadu ya ce jami’an tsaro ke ba wa ɓata-gari makaman da ake ta’addanci da su a Najeriya ...
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Sevilla ta jajanta wa al’ummar Najeriya bisa rasuwar mutane sama da 150 samakon gobarar tankar mai a Jihar Jigawa ...