Headlines

Zargin Rashawa: Kotu ta dage shari’ar Ganduje

Zargin Rashawa: Kotu ta dage shari’ar Ganduje

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar zargin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje da iyalansa da wasu makusantansa da cin rashawa da karkatar da ...

Kwamitin Binciken Ganduje Kan harkallar kadarorin gwamnati ya fara zama

Kwamitin Binciken Ganduje Kan harkallar kadarorin gwamnati ya fara zama

Kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje, ya fara zaman. ...

An Kai Wa Masu Zaman Makoki Hari A Inugu

An Kai Wa Masu Zaman Makoki Hari A Inugu

An kai wa wasu masu zaman makoki hari inda aka hallaka da dama daga cikinsu a daren Lahadi, a wani kauye da ke Jihar Inugu da ke Kudancin Najeriya. ’Y ...

Sai mun nemi izinin ’yan bindiga muke noma —Bafarawa

Sai mun nemi izinin ’yan bindiga muke noma —Bafarawa

Bafarawa ya zargi ayyukan ’yan bindiga da haddasa tsadar kayan abinci. ...

Rashawa: Yau Za A Ci Gaba Da Shari’ar Ganduje

Rashawa: Yau Za A Ci Gaba Da Shari’ar Ganduje

Lauyoyi sun zauna, ana jiran isowar alkali a ci gaban shari’ar zargin Ganduje da cin hanci da almundahana a zamanin mulkinsa a mastayin gwamnan ...