Ƙyanda ta yi ajalin yara 19 a Adamawa
An alaƙanta lamarin da sakacin iyaye na rashin tabbatar da an yi wa ’ya’yansu allurar rigakafin cutar. ...
An alaƙanta lamarin da sakacin iyaye na rashin tabbatar da an yi wa ’ya’yansu allurar rigakafin cutar. ...
Dakatar da bikin naɗin sarautar da Sarkin Hausawan Benin ya yi shirin yi, ya kusan ɓata dangantaka tsakanin Hausawa da fadar Sarkin Benin. ...
Duk mai hankali ya tabbatar siyasa da gaba ba ta da alfanu, domin gaba ba ta kawo ci-gaba. ...
Galibi ’yan ta’addan sukan dasa nakiyoyi a kan hanyoyin da suka san jami’an tsaro na bi wajen farautar su. ...
Burina shi ne in zama fitacciyar mai tace finafinai wato Edita, tare da kasancewa mai fassara. ...