Headlines

Yadda ’yan matan Jigawa ke ɗinkin huluna don dogaro da kansu

Yadda ’yan matan Jigawa ke ɗinkin huluna don dogaro da kansu

Wata mai suna Zainab ta ce tana alfahari da wannan sana’a domin ba ta jira saurayinta ya sayo mata kaya. ...

Almundahana: Gwamnatin Kano na binciken Shugaban Gidan Talabijin na ARTV

Almundahana: Gwamnatin Kano na binciken Shugaban Gidan Talabijin na ARTV

Ana zarginsa da satar tsabar kuɗi har Naira miliyan uku na UNICEF da ya yi ikirarin an sace a cikin motarsa. ...

‘Mun tura wa EFCC $760,000 kuɗin makaranta da Yahaya Bello ya biya wa ’ya’yansa’

‘Mun tura wa EFCC $760,000 kuɗin makaranta da Yahaya Bello ya biya wa ’ya’yansa’

EFCC ta ce Yahaya Bello ya biya kuɗin ne domin karatun da ’ya’yansa za su yi a makarantar nan gaba. ...

Na gamsu da yadda jama’a suka fito zaɓe — Gwamna Inuwa

Na gamsu da yadda jama’a suka fito zaɓe — Gwamna Inuwa

Akwai matakin zuwa kotu don neman haƙƙi idan akwai wanda yake ganin bai gamsu da yadda aka gudanar da zaɓen ba. ...

Shirin zuwa Hajji da Gwamnan Osun ke yi ya ta da ƙura kan addininsa

Shirin zuwa Hajji da Gwamnan Osun ke yi ya ta da ƙura kan addininsa

Har yau an kasa gano ainihin addinin da Gwamnan Jihar Osun yake. Hakan ya biyo bayan yawan ganin Gwamnan ne a masallaci da coci yana bauta. ...