Headlines

Ƙarancin man fetur ya ƙara ta’azzara a Sakkwato

Ƙarancin man fetur ya ƙara ta’azzara a Sakkwato

Gidajen mai ‘yan ƙalilan da ke buɗe na sayar da man kan Naira 900 zuwa Naira 1000 duk lita ɗaya. ...

Dalilin janye wa hukumar yaƙi da rashawa ta Kano jami’an tsaro — ’Yan sanda

Dalilin janye wa hukumar yaƙi da rashawa ta Kano jami’an tsaro — ’Yan sanda

An umarci ‘yan sandan da aka gama tantancewa da su gaggauta komawa bakin aiki. ...

Jirgin Air Peace ya yi saukar gaggawa a Legas

Jirgin Air Peace ya yi saukar gaggawa a Legas

Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis yayin da jirgin ya taso daga birnin Fatakwal zuwa Legas. ...

Gwamnatin Kano ce ta ɗauki nauyin zanga-zangar adawa da ni a Abuja — Ganduje

Gwamnatin Kano ce ta ɗauki nauyin zanga-zangar adawa da ni a Abuja — Ganduje

Gwamnatin Jihar Kano ta musanta cewa tana da hannun a zanga-zangar adawa da jagorancin Ganduje a matsayin Shugaban APC. ...

NCAA za ta tantance ingancin jiragen sama a Nijeriya

NCAA za ta tantance ingancin jiragen sama a Nijeriya

Za a gudanar da cikakken bincike kan ingancin jiragen saman domin kiyaye fasinjoji. ...