Headlines

Gini Ya Fado Kan Mutane 11 a Kano

Gini Ya Fado Kan Mutane 11 a Kano

Wani gini ya fado kan ma’aikata suna tsaka da aikin gini a unguwar Kuntau da ke Karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano a safiyar Juma’a. Amini ...

An harbe kwamandan sojoji har lahira a Kastina

An harbe kwamandan sojoji har lahira a Kastina

’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojoji da ake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon Garin Dan’Ali da ke Jihar Katsina. ...

Ku fito ku yi bayani kan shirin Hajjin 2024 —Majalisa ga NAHCON

Ku fito ku yi bayani kan shirin Hajjin 2024 —Majalisa ga NAHCON

Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar aikin Hajji ta yi bayani game da shirye-shiryenta na gudanar da aikin Hajjin 2024. ...

Buni Ya Rushe Majalisar Ciyamomin Yobe

Buni Ya Rushe Majalisar Ciyamomin Yobe

Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da rusa dukkanin shugabannin Majalisun  kananan hukumomi 17 tare da kansilolinsu. ...

Za mu farfado da masakun Najeriya —Minista

Za mu farfado da masakun Najeriya —Minista

Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na farfado da masaku da nufin bunkasa noman auduka da samar da tufafi da kuma rage dogaro da kayan sakashen waje ...