Headlines

An Hallaka Mutane 3 A Kokarin Sace Sarkin Zurmi

An Hallaka Mutane 3 A Kokarin Sace Sarkin Zurmi

Karo na biyu a cikin yan makonni ke nan da ’yan bindiga ke zuwa fadar Sarkin Alhaji Bello Muhammad Bunu, da nufin su sace shi ...

An kama ’yan Najeriya kan damfarar N5.8bn da sunan soyayya a Jamus

An kama ’yan Najeriya kan damfarar N5.8bn da sunan soyayya a Jamus

An kama ’yan Najeriya da suka yi wa turawa dafarar kudi kimanin Naira biliyan  shida ta hanyar soyayyar karya a kasar Jamus ...

Ainihin Dalilin Wahalar Man Fetur A Najeriya

Ainihin Dalilin Wahalar Man Fetur A Najeriya

NNPC ya ce an shawo kan matsalar da ta haddasa karancin wahalar man fetur a Najeriya ...

Kwastam ta mika wa DSS nakiyoyi 6,240 da aka kama a Kebbi

Kwastam ta mika wa DSS nakiyoyi 6,240 da aka kama a Kebbi

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke Jihar Kebbi. ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Fasfo Ya Zama Wajibi Ga Ɗanƙasa Ko Ba Don Tafiya Ba

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Fasfo Ya Zama Wajibi Ga Ɗanƙasa Ko Ba Don Tafiya Ba

Mutane da dama na tunanin sai idan za a ketare kasa fasfo ke da muhimmanci. ...