Headlines

Netanyahu ya yi wa jita-jitar mutuwarsa shaguɓe

Netanyahu ya yi wa jita-jitar mutuwarsa shaguɓe

“Muna aiwatar da wasu matakai da ba zan iya bayyana su a yanzu ba, amma muna kai wa Iran hari sosai, haka kuma Lebanon.” ...

An yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu da Iran a Birtaniya

An yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu da Iran a Birtaniya

Wata mai shekaru 81 ta halarci zanga-zangar ne saboda abin da ta kira rashin adalcin da ake yi wa Falasɗinawa, da kuma hare-haren da ake kai wa Iran. ...

’Yan Boko Haram sun sake kai hari sansanin soji a Borno

’Yan Boko Haram sun sake kai hari sansanin soji a Borno

A ‘yan kwanakin nan dai ‘yan ta’addan na ci gaba da kai hare-hare kan sansanonin sojoji a yankin. ...

An kama mai shekaru 74 da hodar iblis a filin jirgin saman Abuja

An kama mai shekaru 74 da hodar iblis a filin jirgin saman Abuja

Hukumar ta kama tsohon ne yayin da yake ƙoƙarin zuwa Landan. ...

Dalilin da ya sa ban ɗaga hankalina ba lokacin da na rasa muƙamai — Sanusi II

Dalilin da ya sa ban ɗaga hankalina ba lokacin da na rasa muƙamai — Sanusi II

Sarkin ya buƙaci jama’a da su mayar da hankali wajen dogaro ga Allah maimakon masu mulki. ...