Headlines

Farashin man fetur ya haura N1,000 a Kaduna

Farashin man fetur ya haura N1,000 a Kaduna

A jihar Kaduna an tilastawa masu ababen hawa sayen man da ya kai Naira 1,100 kan kowacce lita daga hannun ‘yan kasuwa. ...

Ambaliyar Ruwa: Yobe ta buƙaci ɗauki daga Bankin Duniya

Ambaliyar Ruwa: Yobe ta buƙaci ɗauki daga Bankin Duniya

Yana da mahimmanci a gina magudanan ruwa da wuri don shawo kan afkuwar ambaliyar ruwa nan gaba. ...

Kamfanonin sadarwa na neman ƙara kuɗin kira da na data

Kamfanonin sadarwa na neman ƙara kuɗin kira da na data

Kamfanonin sadarwar sun ce su kaɗai ne ba su yi ƙarin farashi ba wanda ke barazana ga ɗorewar kamfanonin. ...

Mayaƙa 100 sun mutu yayin arangamar ISWAP da Boko Haram

Mayaƙa 100 sun mutu yayin arangamar ISWAP da Boko Haram

Lamarin na zuwa ne yayin da ISWAP ke shirye-shiryen tunkarar Boko Haram domin a yi ta ta kare. ...

Ƙarancin Ruwa: An raba wa masu rijiyoyin burtsatse kyautar man dizel a Yobe

Ƙarancin Ruwa: An raba wa masu rijiyoyin burtsatse kyautar man dizel a Yobe

Kwanan nan gwamnati ta ƙara samar da man dizel daga lita 40,000 zuwa lita 60,000. ...