Mun dakatar da neman tsige Ganduje —Matasan Arewa ta Tsakiya
Kungiyoyin sun ce za su jira taron jam’iyyar na ƙasa don ganin matakin za a ɗauka. ...
Kungiyoyin sun ce za su jira taron jam’iyyar na ƙasa don ganin matakin za a ɗauka. ...
Ana fargabar yawan mamata bayan hatsarin tankar mai a Jigawa zai ƙaru zuwa 150. Daga cikin mamatan akwai ’ya’ya huɗu na mutum ɗaya da almajirai biyar ...
Abdulmalik Tanko, malamin da ya kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar a Kano ya ɗaukaka ƙara yana neman a soke hukuncin kisa da kotu ta yanke masa. ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya isa ƙasar Sweden, inda zai tattauna da gwamantin ƙasar kan harkokin kasuwanci da Nijeriya ...
Tinubu ya tura tawaga ta musamman domin ta’aziyya da tallafa wa mutane sama da 100 da suka mutum bayan fashewar tankar mai a Jigawa ...