Headlines

Farashin Shinkafa Ya Sauka A Najeriya

Farashin Shinkafa Ya Sauka A Najeriya

Farashin shansherar shinkafa na saukowa a kasuwannin hatsi a Najeriya. ...

Bakuwar Cuta Ta Kashe Mutane 8 Wasu 208 Sun Kamu A Sakkwato

Bakuwar Cuta Ta Kashe Mutane 8 Wasu 208 Sun Kamu A Sakkwato

Wata bakuwar cuta da ke hallaka kanaan yara ’yan tsakanin shekara hudu zuwa 13 ta bulla a Jihar Sakkwato.  Cutar da kawo yanzu ta yi ajalin mutane tak ...

An kashe sarki a fadarsa a Taraba

An kashe sarki a fadarsa a Taraba

’Yan bindiga sun kashe Sarkin Sansani da ke Karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba, , Alhaji Abdulmudallib Kankada. ...

Za A Dawo Wa Maniyyata Rarar Kuɗin Hajji —NAHCON

Za A Dawo Wa Maniyyata Rarar Kuɗin Hajji —NAHCON

Farfaɗowar darajar Naira ta sa za a a dawo wa maniyyata da rarar kudin kujerar aikin Hajjin bana ...

An Hallaka Mutane 27 A Kaduna

An Hallaka Mutane 27 A Kaduna

Daruruwan maharan sun shiga Anguwar Danko suna harbi kai mai uwa da wabi, inda suka kashe mutane ...