Headlines

Boko Haram ta fille kan mutum 4 a Borno

Boko Haram ta fille kan mutum 4 a Borno

An shiga zullumi bayan Boko Haram ta fille kan mutanen da ta sace a yankin Ƙaramar Hukumar Gwoza da ke Jihar Borno ...

HOTUNA: Yadda aka kama ɓarawo bayan ya fasa gida ya kwashe kayan ciki

HOTUNA: Yadda aka kama ɓarawo bayan ya fasa gida ya kwashe kayan ciki

An kama matashin ne bayan da ya fasa wani gida ya kwashe duk kayan ciki a unguwar Ɗaki Biyu da ke Abuja. ...

Rikici ya ɓarke tsakanin ’yan kasuwar Potiskum a Yobe

Rikici ya ɓarke tsakanin ’yan kasuwar Potiskum a Yobe

Rikicin shugabanci ya kawo rabuwar kai a haɗaɗɗiyar ƙungiyar ’yan kasuwa da ke Potiskum a Jihar Yobe ...

NAJERIYA A YAU: Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”

NAJERIYA A YAU: Faduwar Tanka A Jigawa: “Mun Kasa Cin Abinci Tun Da Abin Ya Faru”

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da ’yan uwan mutanen da suka rasu a haɗarin tankar mai a Jihar Jigawa game da yadda suka ji da faruwar wannan lamar ...

Fashewar Tankar Mai Ya Yi ajalin mutum 94 a Jigawa 

Fashewar Tankar Mai Ya Yi ajalin mutum 94 a Jigawa 

Fashewar tankar man ya yi sanadiyar mutuwar mutum 94, tare da jikkata mutum 50 ...