Headlines

An Fara Gwajin Neman Aikin Dan Sanda A Kaduna

An Fara Gwajin Neman Aikin Dan Sanda A Kaduna

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya a ranar Litinin ta fitar da jadawalin jarrabawar daukar aiki ’yan sanda da kwararru a fannoni daban-daban a Jihar Kaduna ...

Dangote Ya Karya Farashin Dizel

Dangote Ya Karya Farashin Dizel

Kamfanin Dangote ya mayar da farashin dizel N1,000, inda aka samu saukin akalla N200 a kowace lita ...

Yadda Aka Yi Jana’izar Jagoran Tijjaniyyan Gombe, Muhammad Habib

Yadda Aka Yi Jana’izar Jagoran Tijjaniyyan Gombe, Muhammad Habib

An gudanar Jana’izar Jagoran Darikar Tijjanan Jihar Gombe, Khalifa Muhammad Habib. ...

Matar Shehu Malami ta maka ’ya’yansa kotu kan rabon gado

Matar Shehu Malami ta maka ’ya’yansa kotu kan rabon gado

Hajiya Asma’u, matar tsohon Jakadan Najeriya a Afirka ta Kudu, marigayi Alhaji Shehu Malami, ta maka ’ya’yansa a kotu kan rabon gado. ...

DAGA LARABA: Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Ke Fifita ’Yan ‘Band A’?

DAGA LARABA: Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Ke Fifita ’Yan ‘Band A’?

Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi ba ne ga kamfanonin. ...