Headlines

Jiragen Soji Sun Kashe Kwamandojin ISWAP A Borno

Jiragen Soji Sun Kashe Kwamandojin ISWAP A Borno

Sama da mayaƙan kungiyar ISWAP 30 sun sheka lahira bayan sojojin sama Najeriya sun yi musu ruwan bama-bamai a Borno ...

Gwamnatin Katsina Ta Sayo Motoci Masu Sulke Don Yaƙar ‘Yan Bindiga

Gwamnatin Katsina Ta Sayo Motoci Masu Sulke Don Yaƙar ‘Yan Bindiga

An kaddamar da motocin yaƙin da za a girke su a yankunan da ’yan ta’adda suka addaba ...

Amurka ta gargadi Isra’ila kan shirin kai wa Iran hari

Amurka ta gargadi Isra’ila kan shirin kai wa Iran hari

Amurka ta sanar da Isra’ila ƙarara cewa idan ta sake ta kai wa Iran hari to ta san inda dare ya yi mata ...

Tsoffin Gwamnonin Da Ke Dumama Kujera A Majalisar Dattawa

Tsoffin Gwamnonin Da Ke Dumama Kujera A Majalisar Dattawa

Kowannensu ya shekara takwas a matsayin gwamnan jiharsa kafin daga bisani ya lashe zaben zuwa Majalisar Dattawa domin wakiltar al’ummarsa ...

Yadda aka kama dilan makaman ’yan ta’adda a tashar mota a Taraba

Yadda aka kama dilan makaman ’yan ta’adda a tashar mota a Taraba

Dubunsa ta cika a tashar motar Jalingo, inda ya fada komar jami’an tsaro ...