Headlines

Matawalle da Hakeem Baba-Ahmed Sun Sa Zare Kan Kare Gwamnatin Tinubu

Matawalle da Hakeem Baba-Ahmed Sun Sa Zare Kan Kare Gwamnatin Tinubu

Matawalle ya ce wajibin ’yan Arewa da ke cikin Gwamnatin Tinubu ne su fio su ba ta kariya daga jama’ar yankin da ke sukan ta ...

NAJERIYA A YAU: Wa Ke Da Ikon Dakatar Da Ganduje A APC?

NAJERIYA A YAU: Wa Ke Da Ikon Dakatar Da Ganduje A APC?

Shin su waye mutanen da suka dakatar da Ganduje daga jam’iyyar APC a matakin mazaba? ...

Kudin tallafin mai da Tinubu ke biya ya zarce na Buhari — El-Rufai

Kudin tallafin mai da Tinubu ke biya ya zarce na Buhari — El-Rufai

Tsohon gwanna ya ce da yawan ‘yan Najeriya ba sun gwamnatin tarayya na biyan kuɗin tallafin man fetur har yanzu ba. ...

Yadda aka yi jana’izar ’ya’ya 6 na mutum 1 a Gombe

Yadda aka yi jana’izar ’ya’ya 6 na mutum 1 a Gombe

Mutum shida ’ya’yan mutum daya sun rasu a hatsarin mota a Jihar Gombe ...

Fasinjoji 19 sun mutu a hatsarin mota a Oyo

Fasinjoji 19 sun mutu a hatsarin mota a Oyo

Fasinjojin sun rasu ne sakamakon karo da motocin biyu suka yi da juna. ...