Masu iƙirarin dakatar da Ganduje ba ’yan Jam’iyya ba ne —APC
APC ta kafa kwamitin bincike tare da shirin maka masu ikirarin dakatar da Ganduje a kotu ...
APC ta kafa kwamitin bincike tare da shirin maka masu ikirarin dakatar da Ganduje a kotu ...
Kwamishinan ya ce za su gurfanar da waɗanda ake zargin nan ba da jimawa ba. ...
Ana zargin Malam Nasidi da bayar da bayanan karya domin kare Hafsat Suraj (Chuchu) daga fuskantar hukunci kan zargin da ake mata na kisan abokin hulda ...
Alaƙa dai ta fara tsami tsakanin tsagin El-Rufai da Uba Sani a Jihar Kaduna. ...
Kamfanin Samar da Wutar Lantarki ta Najeriya ya tabbatar da dukushewar masamar wutar lantarkin kasar a karo na shida cikin watanni hudu a bana ...