An kashe jami’in Sibil Difens a wurin rabon tallafin Alhassan Doguwa a Kano
Doguwa ya gargaɗi masu alaƙanta shi da rasuwar jami’in, inda ya ce zai yi ƙarar duk wani da ya yi yunƙurin ɓata masa suna. ...
Doguwa ya gargaɗi masu alaƙanta shi da rasuwar jami’in, inda ya ce zai yi ƙarar duk wani da ya yi yunƙurin ɓata masa suna. ...
Kafafen yaɗa labarai na Oman sun ce a ranar Juma’a wasu jiragen marasa matuƙa sun kashe mutum biyu a arewacin ƙasar. ...
Wani ɗan uwan matar, Shehu Mohammed Yauri, ya ce ’yan bindigar sun kai harin ne cikin dare inda suka harbe mijinta. ...
Ana sa ran kwamitin zai samar da tsare-tsare da za su bunƙasa harkar man fetur a Najeriya. ...
Masu zanga-zangar sun nuna ɓacin ransu kan yaƙin da Amurka da Isra’ila suke da Iran. ...