Headlines

Kotu ta sa ranar gurfanar da Ganduje da matarsa Hafsat

Kotu ta sa ranar gurfanar da Ganduje da matarsa Hafsat

Mutum takwas da za a gurfanar ana zarginsu da karɓar cin hanci, karkatar da kuɗaɗe da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma. ...

Wani limami ya jagoranci mabiyansa Sallar Idi duk da rashin ganin wata a Nijeriya

Wani limami ya jagoranci mabiyansa Sallar Idi duk da rashin ganin wata a Nijeriya

Wannan ba shi ne karon farko da limamin yake bijire wa umarnin Majalisar Ƙoli ta Musulunci a Nijeriya ba. ...

Yadda Sallar bana ta zo a baibai ga Musulmin Nijeriya

Yadda Sallar bana ta zo a baibai ga Musulmin Nijeriya

Wannan matsala ba laifin gwamnati kaɗai ba ce. Mu da kanmu muke ƙara janyo wa kanmu matsalolin. ...

Yadda maza ke cin kasuwar kwalliyar Sallah a Kano

Yadda maza ke cin kasuwar kwalliyar Sallah a Kano

Sai dai a wannan shekara an samu maza da suka yi tarayya a cikin sana’ar da aka fi sanin mata a ciki. ...

Jama’a Su Lura Da Tsaro A Filin Idi — DSS

Jama’a Su Lura Da Tsaro A Filin Idi — DSS

A kai rahoton duk wani abin zargi ga jami’an tsaro domin kaucewa fada wa tarkon masu tayar da zaune tsaye. ...