Gobara ta kashe ma’aurata da jikansu a Ibadan
An tabbatar da cewa mutum uku – miji, matarsa, da jikansu – sun rasa rayukansu a tashin gobarar, yayin da aka ceto wasu biyar da ransu dag ...
An tabbatar da cewa mutum uku – miji, matarsa, da jikansu – sun rasa rayukansu a tashin gobarar, yayin da aka ceto wasu biyar da ransu dag ...
Ya kamata ’yan Arewa su yi watsi da yunƙurin ɗora wa Shugaba Tinubu alhakin halin da yankin Arewa ke ciki a halin yanzu. ...
Kwastam din ta kama dilar kaya 21 da buhunan tufafin da aka yi amfani da su da tayoyin mota 166 da kuma kwalayen takalma 4,360 da aka shigo da su. ...
Majalisar Sarakunan Jihar Adamawa ta sanar naɗin sababbin hakimai 32 a matsayin na riƙo. ...
Dattijuwa Elizabeth Nuhu Bawa ce ta zama Gwarzuwa a yayin da ’yarta, Grace, ta zo ta biyu a gasar tseren yada-ƙanin-wani ...