Headlines

Majalisa ta tantance ɗan Kwankwaso a matsayin Kwamishinan Kano

Majalisa ta tantance ɗan Kwankwaso a matsayin Kwamishinan Kano

Ka’idar tabbatar da naɗin mutum ya kasance ɗan Nijeriya wanda bai gaza shekaru 30 ba kuma ba a taba kama shi da mugun laifi ba. ...

Tinubu ya halarci bikin rantsar da shugaba mafi ƙarancin shekaru a Afirka

Tinubu ya halarci bikin rantsar da shugaba mafi ƙarancin shekaru a Afirka

Faye na ɗaya daga cikin ’yan siyasar adawa da aka saka daga kurkuku kwanaki 10 kafin gudanar da zaɓen. ...

An kashe ‘yan bindiga 18 a ƙauyen Filato

An kashe ‘yan bindiga 18 a ƙauyen Filato

An kai wa ‘yan bindigar samame ne a lokacin da suke wani taro a cikin jeji. ...

An tsinci gawar Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Oyo

An tsinci gawar Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Oyo

Za a gayyaci wasu mutane domin yi musu tambayoyi kan lamarin, ciki har da waɗanda suka fara ganin gawarsa. ...

An kama mai garkuwa da mutane yayin karɓar kuɗin fansa

An kama mai garkuwa da mutane yayin karɓar kuɗin fansa

Wannan shi ne karo na biyu cikin watanni biyu da ake kama masu garkuwa da mutane a yayin karɓar kuɗin fansa. ...