Headlines

Fasto mai wa’azi da macizai ya tsallake rijiya da baya

Fasto mai wa’azi da macizai ya tsallake rijiya da baya

Mutuwar mahaifin Cody ya sa shi shiga aikin fasto yana da shekara 23. ...

Rikicin Kabilanci Ya Yi Ajalin Mutum 2 A Binuwai

Rikicin Kabilanci Ya Yi Ajalin Mutum 2 A Binuwai

Gaskiya abin ya yi muni. An ƙona gidaje da dama a unguwar Agatashi da ke kusa da tsohuwar gada. ...

NAJERIYA A YAU: Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud

NAJERIYA A YAU: Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud

Yanayin tsaro na jefa fargaba a zukatan wasu Musulmi da ke zuwa sallar dare ta Tahajjud. ...

Wa ya kashe ƙaninsa kan ‘sholisho’ a Bauchi

Wa ya kashe ƙaninsa kan ‘sholisho’ a Bauchi

Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan uwan junan sun sha yin faɗa da makamai. ...

Hajji: Gwamnatin Jigawa ta bai wa kowane maniyyaci kyautar miliyan ɗaya

Hajji: Gwamnatin Jigawa ta bai wa kowane maniyyaci kyautar miliyan ɗaya

Gwamnatin ta bayar da tallafin ne domin rage wa maniyyatan jihar radadin karin kudin kujerar aikin hajjin bana. ...