Headlines

Gwamnan Kaduna ya ɗauki nauyin karatun ɗaliban Kuriga

Gwamnan Kaduna ya ɗauki nauyin karatun ɗaliban Kuriga

Gwamnan ya ce gidauniyarsa za ta ɗauki nauyin karatun daliban domin samun ingantaccen ilimi. ...

Kisan Nafi’u: An sake gurfanar da Hafsat Chuchu a gaban wata Kotun

Kisan Nafi’u: An sake gurfanar da Hafsat Chuchu a gaban wata Kotun

Hafsat ChuChu ta sake yin gum da bakinta yayin da aka tambaye ta ko ta fahimci abin da takardar ƙarar ta ƙunsa. ...

’Yan sanda sun kama riƙaƙƙun ’yan daba 22 a Kano

’Yan sanda sun kama riƙaƙƙun ’yan daba 22 a Kano

Fadan daba dai na ci gaba da yin ƙamari a unguwar Dorayi. ...

An Kashe Wani Matashi A Hanyar Tafiya Buɗa Baki A Bauchi

An Kashe Wani Matashi A Hanyar Tafiya Buɗa Baki A Bauchi

Matasan sun samu rashin jituwa ne tsakaninsu, sakamakon haka ɗaya ya zaro wuƙa mai kaifi ya lallaba ta baya daba wa ɗayan. ...

Abubuwa 5 da ke hana waya saurin caji a lokacin zafi

Abubuwa 5 da ke hana waya saurin caji a lokacin zafi

Da yawan wayoyin hannu suna fama da wasu abubuwa da ke kawo musu tarnaki wajen yin caji. ...