Headlines

An kashe ƙasurgumin ɗan ta’adda Junaidu Fasagora a Zamfara

An kashe ƙasurgumin ɗan ta’adda Junaidu Fasagora a Zamfara

Jihar Zamfara, inda a can aka kashe Junaidu Fasagora, ta yi ƙaurin suna a wajen hare-haren ’yan bindiga. ...

Shin da gaske Dogo Gide ya mutu?

Shin da gaske Dogo Gide ya mutu?

Ana rade-radin ya mutu ne a wani asibiti a Sakkwato inda yake jinyar rauni da ya samu sanadiyyar harbin bindiga. ...

Ana neman mutane 8 ruwa a jallo kan kisan sojoji a Delta 

Ana neman mutane 8 ruwa a jallo kan kisan sojoji a Delta 

A ikin waɗanda aka bayyana ana nema ruwa a jallo akwai wata mata, Igoli Ebi. ...

Tinubu Ya Karrama Sojojin Da Aka Kashe A Delta

Tinubu Ya Karrama Sojojin Da Aka Kashe A Delta

Dole ne a tabbatar da cewa an biya duk wani haƙƙi na magada nan da kwanaki casa’in masu zuwa. ...

Muhammad Elsayed Ali Muhammad: Bamisiren da ke nazartar jaridun Hausa

Muhammad Elsayed Ali Muhammad: Bamisiren da ke nazartar jaridun Hausa

A tattaunawarsa da Aminiya ya bayyana cewa, bai taba zuwa Nijeriya ba, yanzu kuma yana da shekara 36. ...