Headlines

Sanatoci sun halarci jana’izar sojojin da aka kashe a Delta

Sanatoci sun halarci jana’izar sojojin da aka kashe a Delta

An yi jana’izar dakarun da suka sadaukar da rayukansu domin ƙasar nan a maƙabartar sojoji ta ƙasa da ke Abuja a ranar Laraba. ...

Taurarin Zamani: Ummusalma Sadiq Gezawa

Taurarin Zamani: Ummusalma Sadiq Gezawa

Ta ce tana da muradin ci gaba da kasancewa a matsayin mai shirya fim ko bayar da gudunmawa idan ta yi aure. ...

‘Sojojin da aka kashe sun bar zawarawa masu juna biyu da marayu 21’

‘Sojojin da aka kashe sun bar zawarawa masu juna biyu da marayu 21’

Tinubu ya bayyana cewa za a bai wa dakarun sojin da suka rasu lambar yabo ta ƙasa. ...

An bukaci Tinubu ya bayar da umarnin kuɓutar da ɗan jaridar da aka sace a Legas

An bukaci Tinubu ya bayar da umarnin kuɓutar da ɗan jaridar da aka sace a Legas

‘Yan jarida da masu kare haƙƙin bil’adama a duniya sun shiga fargaba kan sace dan jaridar da aka yi. ...

’Yan bindiga sun kashe limami a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe limami a Zamfara

‘Yan bindigar sun yi wa ƙauyen ƙawanya ne jim kaɗan bayan da jama’a suke shiga sallar isha’i. ...