An kama matashi kan satar Al-Kur’anai a masallaci a Zariya
Ya kuma shaida musu cewa ya sayar da Alkur’anai akalla 57 ga wani mutum, wanda a halin yanzu ake nema. ...
Ya kuma shaida musu cewa ya sayar da Alkur’anai akalla 57 ga wani mutum, wanda a halin yanzu ake nema. ...
Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur. Sai dai wasu masana suna ganin idan ma ...
Shugaban Ƙungiyar MSF, Dokta Christos Christou, ya ce ƙananan yara 52,725 masu fama da cutar tamowa ne ƙungiyar ta kwantar a Najeriya a cikin watanni ...
An tsinci gawar wani yaro ɗan kimanin shekaru uku da haihuwa a ƙarƙashin Gadar Oyun da hanyar zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ilori a Jihar Kwa ...
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi ƙoƙarin warware zare da abawa. ...